An bani kyautar dalolin nan ne – Inji Andrew Yakubu
EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami'anta hadin kai yadda ya kamata.
EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami'anta hadin kai yadda ya kamata.
“ Na yi ma Najeriya da shugabanninta addu’a” Aisha ta ce.
Gwamnan yace duk wadanda suke aikata wannan aiki ba sa kyauta ma jihar
Buhari ya tafi hutu kasar Ingila inda yayi amfani da hakan domin duba lafiyarsa.
Addu’a ne kawai zai fi a gareshi daga gare mu baki daya.
An samo kudaden ne gidansa da ke Kaduna.
Allah ya kara wa Shugaban kasa lafiya. Amin.
Jerry Gana yace jam’iyyar PDP ba za ta canza sunanta ba.
Tace a kullum sai tayi magana da dan uwanta Muhammadu Buhari kuma ta na da yakinin yana nan lafiya.
Cutar na fito wa ne kamar kwantsa a idanuwar mutum wanda idan ba a dauki mataki akansa da wuri ba...