Buhari zai kafa tarihi idan ya mayar da ‘yan N-power da NYSC ‘yan sanda, Daga Mustapha Soron Dinki
A kokarin tabbatar da hakan ne yasa ya kirkiro Npower a karkashin shirin da ake kiransa da turanci 'social investment...
A kokarin tabbatar da hakan ne yasa ya kirkiro Npower a karkashin shirin da ake kiransa da turanci 'social investment...
To, anan, abinda nike so Malam babba na kofar gabas ya sani, shine, sunayen Allah Guda biyu suna yin tasiri...
Mutane na cewa ina ma ace Matawalle ne gwamnansu a ko ina a fadin kasa.
Ina rokon Allah ya zaunar da kasar mu Najeriya lafiya, ya taimaki Shugabanin mu, amin.
Imamu Ibn Shihab Az-Zuhri da Imamu Al-Awza'i da Imamu Ahmad Ibn Hanbal duk sun yi watsi da wannan Hadisin.
Daga zuwan wannan bawan Allah, wallahi duk mun ga canji, aiki ba kama hannun yaro, biyan albashi ba wasa;
A wannan madaba'a an buga fassarar Alkurani cikin harsuna 50 da yada da harshen Hausa.
Yanada daga cikin hikimar Layya, akwai yalwatama iyalai, da kyautatawa talakawa da miskinai, a sakamakon kyauta da sadaqa da naman...
Allah shi ne mafi sani. Ya Allah ka tsare mana Imanin mu da mutuncin mu. Amin.
Tun bayan rasuwar su Sardauna da Tafawa Balewa, muka samu rauni wajen jajircewa akan matsalar 'yan uwanmu.