
Satar Yaran Kano Da Akayi Cin Amanar Dokokin Zamantakewar Najeriya Ne, Daga Mustapha Soron Dinki
Kanawa mutane ne masu bin doka, zamu jira muga hukuncin da hukuma zata yi saboda sun kafircewa dokokin zamantakewa.
Kanawa mutane ne masu bin doka, zamu jira muga hukuncin da hukuma zata yi saboda sun kafircewa dokokin zamantakewa.
Bansan wajen da ake siyar da abincin Naira Talatin ba a Jihar Kano
Daga cikin dalilan da ke nuna haramcin yin haka, akwai fadin Allah (SWT) cikin littafinsa mai tsarki cewa:
An wayi gari suna ta yada wata karya, ba don komai ba, sai don kokarin gyara miyar gidan su
Dama ita gwamnati kowacce iri ce, ana iya gane ingancinta idan tana iya samar da abubuwan da zasu canza rayuwar talakawa.
An kai matsayin da har luwadi suna yi da dalibai maza.
Jami’an kwastan na bi a daji ko tare hanya ko su shiga gari su na bindige mutane a kan buhun shinkafa.
Saboda haka ya kamata suyi amfani da daman da Allah ya basu su taimakawa al’ummarsu ne bawai su cutar dasu ba saboda son duniya.
Ku nemi taimako da yin hakuri, da Sallah: kuma lallai ne ita, hakika mai girma ce face fa akan masu tsoron Allah.
Sheikh Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami Da Engineer Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Duk ‘Yan uwan Mu Ne