Tinubu ya yaba da haɓakar tattalin arzikin kasa na cikin gida, GDP, tare da alƙawarin cigaba da bunkasa tattalin arzikin Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya yaba da rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, NBS, kan bunƙasar tattalin arziƙin ƙasar nan.


































