Babu ko alamar maganar fasa zaɓen 2023 – Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta ƙara tabbatar wa 'yan Najeriya cewa ko kaɗan ba za a ɗaga zaɓen 2023 ba, zai gudana...
Gwamnatin Tarayya ta ƙara tabbatar wa 'yan Najeriya cewa ko kaɗan ba za a ɗaga zaɓen 2023 ba, zai gudana...
Ya ce da zaran an gama tattaunawa da Atiku, zai dawo Najeriya ya ci gaba da kamfen ɗin da zai...
Wasu majiyoyin ma sun ce kafin ta tashi zuwa Abuja, a lokacin da ta ke ta faɗa, Aisha Bichi ta...
Shugaba Buhari ya yi matuƙar farin cikin gani na sannan ya yi mani fatan Alkhairi, da kuma addu'ar yin nasara...
Ko da aka kai su asibitin Murtata sai likitoci suka tabbatar mana cewa da matar mai suna Rabi'atu da ƴarta...
Kakakin rundunar Ajayi Okasanmi, ya ce wannan matashi ya sace mahaifin na sa ne tare da haɗin bakin wasu mutum...
Haka ko yanzu da nake wakiltar su a majalisar dattawa, maganar dau ɗaya ce dai, ba a taɓa yin kamata...
Rahotonni sun ce lamarin ya faru ne a daidai lokacin da fasinjojin ke shirin hawa jirgin ƙasan zuwa garin Warri...
Babangida jigo ne kuma makusancin jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma ɗan takaran shugaban kasa na NNPP Rabiu Kwankwaso.
Idan ba a manta ba shugaba Buhari ya ziyarci jihar Kogi a makon jiya inda ya ƙaddamar da wasu ayyukan...