TINUBU GA OBASANJO: Ka na yi mana shiga sharo ba shanu a APC fa, babu ruwan ka da harkar mu
Mu ba bukatar sa muke ba, ya tafi can ya ci gaba da harkokin sa.
Mu ba bukatar sa muke ba, ya tafi can ya ci gaba da harkokin sa.
Mun kaurace wa taron ne saboda a zauna lafiya.
Kwankwaso ya isa gidan Atiku ne da karfe 8:30 na daren Asabar.
Sannan kuma da yawa daga cikin mambobin majalisar wakilai basu halarci aron gangamin ba.
Taron Gangamin bai yi armashi ba.
Mabiyan sun fito titunan ne a daidai za a ci gaba da shari'ar shugaban su a kotu dake Kaduna.
Daga nan yayi kira ga jam'iyyar da suyi koyi da hakan.
Matasa za suyi tasiri a zaben.
Sanatan ya cika da mamaki, har ya nuna mamakin yadda Buhari ya yi kasassabar sa wa kasafin hannu matukar dai...