ZAMA DA MADAUKIN KANWA: Abacha malamin Buhari ne, kuma Buhari ya karantu da kyau – Inji Atiku
Sannan kuma ta maida wa Amurka da kungiyar tarayyar Turai da martani bisa yin suka ga dakatar da Alkali Onnoghen.
Sannan kuma ta maida wa Amurka da kungiyar tarayyar Turai da martani bisa yin suka ga dakatar da Alkali Onnoghen.
Ahmed Musa a wajen karbar gaisuwar rasuwar mahaifiyar sa Madam Helen Moses a garin Jos
Maharan har su 20 sun far wa wannan gidan kwallo ne sanye da kayan sojoji da na 'yan sanda.
An fi wage baki ne wajen ganin abinda aka yi masa ba daidai bane duk da ya tabbata shima ya...
Ko kuma idan ya karya dokar ka’idojin gudanar da aikin shari’a da Kotun CCT ta shimfida.
Abin da Buhari ya yi mulkin kama karya ne karara
Buhari ya dakatar da babban mai shari'a na Kasa ya nada sabo
Majalisar dattawa ta tafi hutu sai bayan an kammala zaben shugaban kasa.
Amfanin Aduwa ko kuma ‘Desert Date’ a jikin mutum
Kungiyar Kwadago bata amince da naira 27,000 a matsayin mafi karancin Albashi ba