Haka zabe ya gada, ina taya Ahmed Lawal murna da yi masa fatan Alkhairi – Ali Ndume
Ali Ndume ya yi takarar zama shuagaban majalisar dattawa inda ya fafata da Ahmed Lawan.
Ali Ndume ya yi takarar zama shuagaban majalisar dattawa inda ya fafata da Ahmed Lawan.
Yanzu dai kowa ya hallara, shi kansa Akawun majalisar ya iso majalisar.
Gudun kada a sake fadawa cikin matsalar da aka samu a 2015, Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da zababbun...
A dalilin rashin cibiyar kiwon lafiya a kusa da mu ya sa muna rasa mata da yara a kowani lokaci.
A dalilin haka kuwa suna kira ga kotu da tayi watsi da wannan kara.
Yanzu dai haka ya rage ga mai shifa rijiya, ko sanatoci su zabi wadda ya dace ko kuma su yi...
Sannan da yadda Patience Jonathan ta tsaya a gabansa ta surfa masa zagi.
Lawal ya ce ko nada wannan kwamiti da akayi ba a bi dokar jam'iyyar ba.
Wani fasinja, kuma tsohon kwamishinan jihar Charles Udoh ya ce ya dauke su tsawon mintuna 45 daga Uyo zuwa Legas.
Barau ya bayyana haka ne a taron sanatocin dake muradin Lawan din a Otel din Transcorp dake Abuja.