DALLA-DALLA: Dalilai 12 da ya sa kotu ta tura ‘Dan-Baiwan Kasar Hausa’ Uzo Kalu kurkuku
An samu Kalu da laifin karkatar da naira bilyan 7.65 zuwa aljihun sa.
An samu Kalu da laifin karkatar da naira bilyan 7.65 zuwa aljihun sa.
Masarautun da majalisa ta amince da su sun hada da Masarautar Rano, Gaya, Bichi da Karaye.
Buhari ya aika da sunayen sabbin shugabannin Hukumar Hajji ta Kasa
Messi ya lashe kyautar a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.
Ganduje ya aika da kudirin kirkiro sabbin masarautu hudu a jihar zuwa majalisar dokoki
Ko sau daya El-Rufai bai taba hana EFCC gudanar da aikin ta ba.
Adeyemi Smart na jam'iyyar APC ne ya lashe zaben kujerar sanata dake wakiltar Kogi ta Yamma.
Sai dai kuma mawallafin Jaridar Thisday ya musanta cewa ba da shi aka ziyarci Sowore a inda yake tsare ba.
Tsohon Sanatan dake wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa babban dalilin da ya sa majalisar da...
Sanarwar ta ce yadda aka raba wadannan gonakin sune ummul-aba-isan kawo rikice-rikice da rashin zaman lafiya da yaki ci yaki...