‘Yan Najeriya sun yi tir da yadda ‘yar shugaba Buhari ta yi amfani da jirgin shugaban kasa zuwa yawon bude ido
Anan ma an nuna mata adon dawakai da wasu kayayyakin tarihi na masarautar Bauchi.
Anan ma an nuna mata adon dawakai da wasu kayayyakin tarihi na masarautar Bauchi.
Dakarun Najeriya sun kashe mahara sama da 100, sun cafke gogan dillalin bindigogi 'Kunene'
An daura Auren Mahmood Ribadu a masallacin Annur dake babban birnin tarayya Abuja.
A tun farkon aukuwar wannan hari kasar Iran ta musanta cewa ba ita bace ta harbo wannan jirgin.
Sai dai kash duk da maharan sun sha kashi a hannun sojojin sun kashe soja daya.
A wajen su gudu ne suka arce da dalibai hudu.
Boko Haram sun yi garkuwa da matafiya bakwai a titin Damaturu zuwa Maiduguri
Haka kuma Trump ya ce ba a kashe kowa ba a harin da Iran ta kai wa sansanoni biyu na...
Amurka na ci gaba da nausawa da sojojin ta da ke Airborne Division na 82 zuwa cikin Gabas Ta Tsakiya.
A bangaren mata masu busa taba a duniya ya ragu daga miliyan 346 a shekaran 2000 zuwa miliyan 244 a...