2023: Kyan shi dai Idan Buhari ya sauka, dan kudu ya dare – El-Rufai
Tun kafin El-Rufai ya fadi haka ranar litinin, tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida ya fadi irin haka a hira da...
Tun kafin El-Rufai ya fadi haka ranar litinin, tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida ya fadi irin haka a hira da...
Sannan kuma ita wannan kamfani wani aminin gwamna Bala, Abdullahi Yari ne ke rike da ita.
Sannan ko a cikin kasafin kudin jihar na 2019, naira biliyan 1 ne kacal aka amince a siyo motocin da...
Dakarun tsaro sun dagargaza 'yan ta'adda 13 a Zamfara, Kebbi da Katsina
A yayin amsa bukatar Sarkin, kotun ta bada umarnin a biya shi diyyar N200,000, kamar yadda jaridar Premium Times ta...
Har yanzu dai Shugaban kungiyar Ibrahim El-Zakzaky da matar sa Zeenat na tsare aa hukumar SSS.
Manyan sojoji 23 kenan aka dage daga ofishin ONSA ba tare da an musanya su da wasu ba. Dukkan su ...
Maryam Sanda, matar da aka yanke wa hukuncin kisa sanadiyyar samun ta da laifin kashe mijinta, ta hanyar caccaka masa...
Tabbas za a kawo karshen matsalar tsaro a kasar nan kwata-kwata kuwa, sai ya zama tarihi kuma a karkashin Buhari.
Hakan ta sa CAN reshen Yobe shirya gagarimin taron tunawa da kuma bakin cikin kadaicin rashin Sheribu da suke yi.