APC ta yafe wa Lawali Shuaibu da Inuwa Abdulkadir laifukan su
Shugaban Jam'iyyar Adams Oshiomhole ya bayyana haka bayan taron jam'iyyar da akayi a Abuja ranar Talata.
Shugaban Jam'iyyar Adams Oshiomhole ya bayyana haka bayan taron jam'iyyar da akayi a Abuja ranar Talata.
Idan ba'a manta ba wasu 'ya'yan jam'iyyar sun maka Oshiomhole a kotu inda suka roki kotu ta dakatar da shi...
Abayomi ya ce akwai yiwuwar samun karuwar mutanen da ke dauke da cutar a kasar nan.
Kotun daukaka Kara ta dakatar da dakatan da kotun Abuja ta yi wa shugaban jam'iyyar APC Adams Oshiomhole.
Muhammed yace gwamnati a shirye take domin ware isassun kudi domin ganin an zantar da wadannan ayyuka a jihar.
Ni dai na fadi nawa, sauran ya rage wa masu kunnen basira su saurara sanna su yi amfani da abinda...
Tun bayan tsige sarki Sanusi da gwamnatin jihar Kano ta yi mutane ke ta tofa albarkacin bakin su game da...
A ranar juma'a da ya kama hanya sai kuma faduwa ta zo daidai da zama, kotu ta tsinka kacar da...
Kotu ta ba mai martaba daman zuwa ko ina, ban ga dalilin da zai sa kuma wai a hana wani...
Cutar coronavirus ta tilasta wa mahukunta a harkar wasannin kwallon kafa a duniya, dage wasannin zuwa wani lokaci.