COVID-19: An killace matafiya 600 a jihar Filato
Yanzu mutum 782 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 197 sun warke, 25 sun mutu.
Yanzu mutum 782 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 197 sun warke, 25 sun mutu.
Akan cunkusu ne wuri daya kawai ayi ta kokawar karbar abinci.
Ya ce za a samu nasarar haka ne idan mazauna suna ba jami'an tsaro hadin kai a ayyukan su.
Idan ba a manta ba Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya warke daga cutar coronavirus da yayi...
CORONAVIRUS: Daga yanzu duk wanda zai fita daga gida sai ya saka takunkumin fuska - El-Rufai
El-Rufai ya warke daga Coronavirus
Nan ba da dadewa ba kuma za mu kara karbowa domin raba wa sauran jihohi 13 da za a a...
Bayan haka kuma yace yara da matasa sukan fito kan tituna suna buga kwallon kafa a jihar. Ya gargade su...
Ibrahim ya yi kira ga gwamnati da ta aiko da Jami'an tsaro zuwa karamar hukumar su domin samar miusu da...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar ya shaida haka a taro da yayi da sarakuna da shugabannin addini na jihar.