Sharudda da matakan karbar jinginar kananan rijiyoyin mai 57 a Najeriya
Sai kamfani mallakar 'yan gurguzun 'yan Najeriya, babu gauraye da dan wata kasa ko daya.
Sai kamfani mallakar 'yan gurguzun 'yan Najeriya, babu gauraye da dan wata kasa ko daya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya janye dokar Zaman Gida Dole da ya saka a jihar Kano na makonni biyu.
A karshe gwamna Bello ya ce jihar na ci gaba da yin kira ga mutane su bi dokokin hukumar NCDC...
Shugaba Muhammadu Buhari ya janye dokar Zaman Gida Dole da ya saka a jihar Kano na makonni biyu.
Yanzu mutum 10,162 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 3007 sun warke, 287 sun mutu.
Dangiwa ya ce Buhari ya fi nuna son kai da bangaranci a nande naden shugabannin rundunonin tsaron kasar nan.
Ya ce wadannan ma’aikatan kiwon lafiya sun kamu da cutar ne yayin da suke kula da masu fama da cutar...
Sufeto Monday Gabriel ne ya aikata wannan ta'asa. Ya kashe Felix Okagbo da tuni har an ajiye gawar sa a...
Kuma za a rika saka takunkumin fuska a duk lokacin da za a zo masallaci.
Jinjiri ya ce tuni dai har an taso kewayar wadannan mutane an Kai su kotu domin ci gaba da bincike.