TABARGAZA: Harkallar watandar Kudaden Najeriya kowa ya duba – Daga BudgiT
Adadin kudaden da aka biya a cikin wannan shekara a wannan bayani mai daure kai, sun kai naira bilyan 278.
Adadin kudaden da aka biya a cikin wannan shekara a wannan bayani mai daure kai, sun kai naira bilyan 278.
Dole ne duk wani labari da za a turo da nufin shiga gasar Hikyata ya cika wadannan sharuddan
Kotun ta tabbatar da hukuncin babbar kotu da ta yanke irin haka kafin gwamnatin Kaduna ta daukaka kara.
Fitaccen marubuci, Wole Soyinka ya bayyana cewa yana da yakinin ba Buhari bane ke mulkin Najeriya a halin yanzu da...
Matawalle ya ce an sauke wadanda suke kai ne bayan an same su day laifin yin almundahada da yin babakere...
Umar Danbatta, farfesa ne a harkar fasaha da kimyyar sadarwa.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 350 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
A jawabin da yayi, Zulum ya ce " Sannan wadannan likitoci da nas nas na gwamnati duk suna karbar albashi...