Ba zan kalubalanci hana ni takara da Oshiomhole ya yi ba a APC, zan bayyana inda na dosa daga nan – Gwamna Obaseki
Obaseki ya kara da yin kira ga magoya bayan sa da su kwantar da hankalin kan abinda ya faru kuma...
Obaseki ya kara da yin kira ga magoya bayan sa da su kwantar da hankalin kan abinda ya faru kuma...
Yan majalisar sun kalubalanci salon mulkin mataimakin shugaban majalisar da hakan yasa suka tsige shi.
Umma ta kara da cewa gwamnatin tarayya bata janye dokar bude makarantu ba sannan ko a jihar ma ba a...
Buhari ya "girgiza" da kisan kiyashin da aka yi a Gubio, ya umarci Sojoji su ceto wadanda aka sace
Ya shaida cewa lallai lokaci yayi da za a yi watsi da wannan tsari na Almajirci, kowani da yayi karatu...
Gwamnan jihar Barno Babagana Zulum ya garzaya wannan kauye na Gubio bayan samun labarin wannan hari da aka kai kauyen.
Isah ya ce akalla mahara 200 ne suka dirawwa kauyen Kadisan dake karamar hukumar Faskari a ranar Talata.
Yanzu da aka samu sakamakon binciken da aka yi, mafi yawan wadanda suka mutu duk Korona ce ta kashe su...
Atiku ya shaida haka da ya ke fadin nasarorin da ma'aikatar da ta samu a tsawon shekara daya na mulkin...
Yanzu mutum 12, 486 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 3959 sun warke, 354 sun mutu.