Minista ya kamu da Korona, an killace shi
Ministan harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama, ya bayyan kamuwa da kwayoyin cutar Korona ranar lahadi.
Ministan harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama, ya bayyan kamuwa da kwayoyin cutar Korona ranar lahadi.
Cikin sojojin da aka kashe akwai, Manjo daya, Kaftin daya, da Laftanal daya.
Sauran abokan ma'aikacin suka taru akan wannan mutum suka rika sharara masa mari suna naushin shi.
Haka shima, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya aika da na shi sakon taya murnar inda ya yi wa...
Alkaluman ranar Juma'a, Kaduna ta samu karin mutum 12 cikin mutum 600 da suka kamu.
An samu wani rikodin da aka yi a asirce dan majalisa Mashi na ragargazar shugaba Muhammadu Buhari, da jam'iyyar APC.
Jihar Zamfara ta cika kwanaki 54 cur bata samu wanda ya kamu da kwayoyin Korona.
Na yi juriyar fafata yaki kuma ina yin nasara tsakani na da wannan karyar ko da wancan sharri ko wadancan...
FAAN ta koka kan yadda gwamnoni da ya kamata sune za su rika bin doka a matsayin su na shugabanni...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya bada gudunmawar naira milliyan 100 don gina jami’ar musulunci a Zamfara.