Gwamnatin Najeriya ta bayyana ranar da za a fara rubuta jarabawar WAEC
Ben Gooong ya ce 'yan aji shida za su koma makaranta sati biyu kafin a fara jarabawar.
Ben Gooong ya ce 'yan aji shida za su koma makaranta sati biyu kafin a fara jarabawar.
Matasan sun garzaya har majalisar Kasa domin mika kukan su ga majalisar.
Yadda za a yi Sallar Idi a Kaduna
Idan ba a manta ba tare suka hada kai da gwamnan Bauchi, Bala Mohammed , suka kada APC a jihar...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya raba raguna 5000 ga mutanen jihar sa domin layya na babban sallar.
Yanzu mutum 39539 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 16,948 sun warke, 856 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu...
Maimakon ace wasu ne ke harkallar tikitin gara gwamnati ta kara kudin don ta amfana da shi.
Okhiria ya kara da cewa nan da watanni uku za a fara saida tikitin kujeran jirgin ta yanar Gizo.
Daga nan sai yayi tsokaci game da yadda cin Hanci Da Rashawa, satar kudin al'umma da ya kanannade hukumar NDDC.
Gwamnati a watan jiya ta janue dokar hana sallar Juma'a a jihar da zuwa Coci ranar Lahadi.