KORONA: Shagon magani a Najeriya na saida fakitin maganin ‘Hydroxycholroquine’ naira 50,000
Wani shagon magani dake garin Fatakwal jihar Ribas na saida fakitin kwayoyin magani na Hydroxychloroquine naira 50,000.
Wani shagon magani dake garin Fatakwal jihar Ribas na saida fakitin kwayoyin magani na Hydroxychloroquine naira 50,000.
A dalilin ganin irin wannan rudani da hakan ke haifarwa, Dubawa ta fantsama domin bin diddigin maganganun sannan da fede...
Wallahi rayuwar mutanen dake salwanta a dalilin matsalar rashin biyan hakkunan su yafi matsalar da rashin gada ko wawukeken titi...
Zulum ya ce da gangar sojoji suka far masa da su tozarta shi.
BBC Hausa ta wallafa hira da tayi da Mamman Daura wanda a ciki ne ya bayyana haka.
Sannan kuma Shugaban Buhari ya gargadi 'Yan tsageran yankin Neja-Delta masu fasa bututun mai, cewa su daina hakan.
Baya ga gwamna Zulum, wasu ma’aikatan hukumar bada agaji na jihar, sun afka wairin wannan tarko na Boko Haram.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 481 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Buhari ya yanka ragon layyar sa bayan haka.
Tun daga wannan rana ta rika azabtar da ita, wahalar yau daban da na gobe.