CACAN BAKI: Rundunar Soji ta karyata korafin Gwamna Zulum, ” Boko Haram suka far maka ba Sojoji ba”
Ya ce sojoji na yi masa bita da kulle a aikin ganin zaman lafiya ya dawo garin Maiduguri da yake...
Ya ce sojoji na yi masa bita da kulle a aikin ganin zaman lafiya ya dawo garin Maiduguri da yake...
A gefe daya kuma idan ya yi kokarin kutsawa rumbun intanet na PREMIUM TIMES da kwamfuta, sai kuma ya sake...
Monguno ya ce wannan shine karo na uku da ake zaman kwamitin tsaro na kasa a fadar shugaban kasa.
Wani shagon magani dake garin Fatakwal jihar Ribas na saida fakitin kwayoyin magani na Hydroxychloroquine naira 50,000.
A dalilin ganin irin wannan rudani da hakan ke haifarwa, Dubawa ta fantsama domin bin diddigin maganganun sannan da fede...
Wallahi rayuwar mutanen dake salwanta a dalilin matsalar rashin biyan hakkunan su yafi matsalar da rashin gada ko wawukeken titi...
Zulum ya ce da gangar sojoji suka far masa da su tozarta shi.
BBC Hausa ta wallafa hira da tayi da Mamman Daura wanda a ciki ne ya bayyana haka.
Sannan kuma Shugaban Buhari ya gargadi 'Yan tsageran yankin Neja-Delta masu fasa bututun mai, cewa su daina hakan.
Baya ga gwamna Zulum, wasu ma’aikatan hukumar bada agaji na jihar, sun afka wairin wannan tarko na Boko Haram.