SARAUTAR ZAZZAU: Babu sunan Magajin Gari Ahmadu Bamalli cikin sunayen da aka aika wa gwamna El-Rufai
Masu zaben sabon sarki sun cire sunan Ahmadu Bamalli daga sunan wadanda aka tura wa gwamna
Masu zaben sabon sarki sun cire sunan Ahmadu Bamalli daga sunan wadanda aka tura wa gwamna
Bangaren Jam'iyyar ta dakatar da gwamnan jihar daga Kayode Fayemi daga jam'iyyar.
Lauyan kungiyar Sanusi Musa ya shigar da karar.
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.
Ya ce duk da cewa wasu manoma da aka rabawa kudin bashi na tallafin noma sun ki dawowa da su.
Gwamnati ta ce da zaran an mika mata sunaye za at yi abinda ya kamata. Tana mai cewa kowa ya...
Wali ya ce tun bayan da Buhari ya zama shugaban kasa matsalar tsaro ya tabarbare a kasar nan.
Domin a da ko wata matsaya kasashen Afrika za su dauka, to sai sun jira su ji ta bakin Najeriya...
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.
Babban Darektan Hukumar NCAA Musa Nuhu, ya shaida haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai a Legas.