SARS na da muhimmancin gaske a kasar nan Mu a zamfara mun san da haka kuma ina tare da su – Matawalle
A ranar Lahadi da ran tsaka, Sufeto Janar din ƴan sanda Mohammed Adamu ya sanar da rusa sashen ƴan sanda...
A ranar Lahadi da ran tsaka, Sufeto Janar din ƴan sanda Mohammed Adamu ya sanar da rusa sashen ƴan sanda...
Hatta ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, sun shiga sahun masu neman a rushe SARS.
Sufeto Janar din 'Yan sanda Mohammed Adamu ya bayyana haka a yau Lahadi.
Mahara dauke da bindigogi sun kashe mutum shida a kauyen Kidandan, dake karamar hukumar Giwa, jihar Kaduna.
Ka fito ka kwantar da jama'ar ka hankulan su na minti biyar ya zama maka aiki. Sai kaga kamar kana...
Yanzu mutum 60,103 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 51,711 sun warke, 1,115 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu...
Masu zabe sun kaure da kokuwa a tsakanin su wajen rabon kudin 'Yan siyasa a Idanre.
Sakamakon zaben da suka fara bayyana sun nuna jam'iyyar APC na samun mafi yawan ƙuri'un da aka ƙada.
Lamarin ya faru lokacin da ake kan zabe a rumfar zaben.
An kafa SARS domin dakile manya ko muggan laifuka da su ka hada da fashi da makami da garkuwa da...