#EndSARS: Tir da wannan gwamnati na Buhari, dake jin dadin kashe mutanen su – Inji Ighalo
An rika yada wasu bidiyo da da ke nuna suma masu zanga-zangar suna babbake ofisoshin 'yan sanda da da da...
An rika yada wasu bidiyo da da ke nuna suma masu zanga-zangar suna babbake ofisoshin 'yan sanda da da da...
Rundunar 'Yan sandan Najeriya ta tura jami'an kwantar da tarzoma a wasu sassan fadin kasar nan.
Darektan yada labarai na hukumar gidajen yari, Mohammed Manga ya bayyana haka ranar Talata.
An nuno su rike da karafuna, da suka hada da barandami, tsitaka, fatefate, adduna, takunbba da kuma sanduna.
Lai Mohammed ya gargadi masu zanga-zangar da su shiga taitayin su domin gwamnati baza ta zuba musu ido ba suna...
Makonni biyu kenan a kullum masu zanga-zanga na ci gaba da jerin gwano, mamaye manyan titina a Lagos, Abuja da...
Sai dai kuma gwamnati ta saurari da korafin matasan, ta rushe rundunar SARS din amma bai hana su cigaba da...
Haka ya samu ya kauce da gudun tsiya. Saidai sun farfasa masa wasu motocun dake tawagar sa.
Na sani lallai mun yi shiru na tsawon lokaci bamu ce komai, ka yi mana afuwa duk da dai hakan...
Hakan yasa da a lama dai wasu da dama za su yi kwanan titi ne.