HATTARA: Duk wanda ya ci abincin da aka sace a Kaduna, ya ci wa kan sa matsala – Hukumar NAFDAC
Mataimakiyar gwamnan jihar, Hadiza Balarabe ta ziyarci unguwar ranar Lahadi tare da Kwamishina Aruwan.
Mataimakiyar gwamnan jihar, Hadiza Balarabe ta ziyarci unguwar ranar Lahadi tare da Kwamishina Aruwan.
Barayin matasan sun waske da buhunan taki, injinan ban ruwa, magungunan kwari da sauransu.
Aruwan ya ce ya zama dole a saka wannan doka domin kare mutane daga wadannan batagari da ke neman tada...
A jihar Kwara ma an yi bata kashi tsakanin jami'an hukumar Kwastam da 'yan iska da suka dira musu. Wasu...
A nan ma sun sace kayan aiki da duk wani abin amfani da suka iske a ofisoshin.
Daga karshe, ina rokon Allah Ta'ala ya kare muna kasar mu Najeriya da arewar mu daga sharrin duk wasu masharranta,...
Buhari ya ce gwamnati ba za ta sa ido ta bari a sanadiyyar wannan zanga-zanga na #EndSARS kasa najeriya ta...
Ya roki masu zanga-zangar #EndSARS su hakura hakanan, cewa gwamnati ta saurare su kuma za ta aiwatar da bukatun su.
Sai dai bai tabbatar da ko Buhari zai yi wa Yan Najeriya jawabi bane kamar yadda wasu suka bukata.
Wannan yunkurin tserewa ya faru ne kwanaki uku bayan da wasu daurarru 1993 su ka tsere daga kurkukun Benin, a...