
Hukumar EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau
Har izuwa yanzu da muke kawo muku wannan labari, Shekarau dai na nan tsare a ofishin EFCC dake Kano.
Har izuwa yanzu da muke kawo muku wannan labari, Shekarau dai na nan tsare a ofishin EFCC dake Kano.
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Nuhu Gidado ya mika takardar ajiye aiki.
Sanatoci sun ziyarci Buhari a ofishin sa domin tattaunawa game da matsalolin da ya shafi kasar nan.
Obasanjo ya bayyana cewa idan har Buhari bai sani ba, hukumar EFCC da kwamitin musamman na majalisar wakilai ta binciki wannan kwangiloli
Shugaban Buhari ya bada misali kan irin miliyoyin dalolin da aka rinka samu a wancan lokacin amma abu kamar randa, an kwashe su tas.
Maharan sun sace matan kwamishinan ne bayan hari da suka aki gidan sa dake kauyen Gurbin Bore.
Bayan sace matan aure uku da wasu masu garkuwa da mutane suka yi a kauyen Birnin Gwari, masu garkuwa sun sace wasu mutane shida bayan haka a garin.
Uba Sani ya bayyana cewa jam’iyyar PDP ta zama gawa a Jihar Kaduna.
PDP ta yi wa APC magudi a zaben kananan hukumomi .
Bayan sun sace matan auren, sun saki daya daga cikin matan.