
Ficewar Kwankwaso daga APC bai dada ni da kasa ba – Ganduje
jihar Kano za ta ba Buhari kuri’un da bata taba bashi ba a zaben 2019.
jihar Kano za ta ba Buhari kuri’un da bata taba bashi ba a zaben 2019.
Ma’aikatan sansanonin ‘yan gudun hijra na sace kayan mazauna sansanonin.
Marigayi Hashidu ya rsu ne bayan fama da yayi da rashin lafiya.
An da sanar cewa wasu sun yi garkuwa da Dino Melaye ne a hanyar sa ta zuwa Lokoja domin bayyana a gaban kotu.
Da ma can danne mu akayi shi yasa muke so mu gudu abin mu.
A gaskiya ban ji dadin daukar wannan shawara ba saboda tsananin kauna da mutuncin dake tsakanina da gwamnan jihar Nasiru El-Rufai.
Kungiyoyin da suka halarci wannan taro sun amince da wannan shawara da gwamna Ahmed ke so ya dauka.
Sanata Ben Bruce ya bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun sace sanata Dino Melaye.
Me nene kike ganin ya sa ake samun karancin kasuwar fina-finan Hausa a yanzu?
A yau dai karau domin ya fice kwata-kwata.