Majalisar zartarwa ta amince da sabon kudiri don kara shekarun ritaya ga malaman Najeriya
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da wani sabon kudiri don kara shekarun ritayar malamai a fadin kasar.
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da wani sabon kudiri don kara shekarun ritayar malamai a fadin kasar.
Labiyi ya ce gine-ginen da aka yi watsi da su na da hadari ga tsaro saboda za su iya zama...
A dalilin wannan ziyara, Kwamandojin Dajin 18 da masu aiki dasu sama da 1000 suka yi alkawarin ajiye makamai.
Bayan ma'aikata da aka umarta su zauna a gida, gwamnati ta rufe duka gidajen kallo da taron bukukuwa a fadin...
A sanadiyyar tsadar abincin kaji, ga kuma tsananin talauci da ya addabi mutane, wasu da dama ba su iya cin...
Sau biyu marwa yana takara shugabancin kasar nan kuma ya yi takarar kujeran gwamnan jihar Adamawa.
Jihar Katsina na daga cikin jihohin da ke fama da hare-haren ƴan ta'adda babu kakkautawa.
Hakan bai hana bangaren PDP na Aminu Wali shiga zaben ba, sai dai ko Kansila daya cikin kansiloli sama da...
Direbobi dake bin hanyar sun nuna jin dadin su suna masu cewa wannan hanya yanzu ita ce hanyar da aka...
Wani sharhi da aka buga a PREMIUM TIMES HAUSA ya yi dalla-dallar yadda kasafin zai kare wajen biyan bashi da...