
Za a kammala gina matatar mai na Katsina a 2021 – Inji Kachikwu
Ya ce ana gina matatar man ne a garin Mashi.
Ya ce ana gina matatar man ne a garin Mashi.
Kuma dama can duk da suna jam’iyyar APC, sun zamo mana kayan kifi a wuya, sai suka zama kamar bangaren adawa na jam’iyyar.
Bayan haka majalisar ta tafi hutu sai 25 ga watan Satumba.
Amma aiyukan alhairi ba suda kankanta, matukar bawa ya dace da karbawar Ubangijin sa.
Jam’iyyar PDP ta fatattaki wasu daga cikin jiga-jigan ta uku a yammacin Litinin.
Chukwu ya bayyana haka ne a wajen taron jam’iyyar PDP dake gunana a hedikwatar jam’iyyar a Abuja.
Zan dakatar da ministan Buhari daga APC idan yaki bin Umarni na
Zai yi wuya a iya kafa ‘yan sandan jihohi a kasar nan.
Dama can mahaifin Saraki, marigayi Olusola Saraki ne wazirin Ilori din.
Ban dauki nauyin gangamin kamfen din Atiku a Adamawa ba – Gwamna Bindow