Rigakafin korona tafi samun karbuwa a Jigawa fiye da polio – Inji Sarkin Dutse
Ba wani mutum mai hankali da zaiyi shakku kan ingancin allurar rigakafin korona saboda hukumar lafiya ta duniya ta amince...
Ba wani mutum mai hankali da zaiyi shakku kan ingancin allurar rigakafin korona saboda hukumar lafiya ta duniya ta amince...
Sarkin yabi duk ka'idojin da ake bi kafin ayi masa rigakafin, inji Talaki.
Masu zanga-zangan sun su ba za su bari kowa ya shiga harabar majalisar ba sai an biya musu hakkunan su.
A jihar Zamfara ma gobara ce ta lashe shaguna sama da 63 a babban kasuwa dake Tudun wada a Gusau,...
Bidiyon na buge ne, muna shirin tabbatar da hakan, bana so in fada abinda muke yi, amma ina tabbatar maka...
Hukumar Hisbah a jihar Jigawa ta kama mota dankare da jarkoki da kwalaben giya a karamar hukumar Kazaure, Jihar Jigawa.
INEC tace APC tayi riga malam masallaci wajen bayyana dan takaran mako daya cacal da rasuwar dan majalissa Hassan Yuguda.
Kwamishinan wanda ya wakilci gwamna Abdullahi Ganduje ya ce gwamnan ya karbi rigakafin kuma nan bada jimawa ba za’a yi...
Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yi allurar rigakafin Korona a gidan gwamnatin jihar dake Dutse.