An harbi mutum biyu cikin masu zanga-zangar da suka datse wa gwamna Baguda hanya a Kebbi
Zanga-zangar ya biyu bayan kashe mutane 88 da ƴan bindiga suka yi a wasu kauyuka a karamar hukumar Danko-Wasagu a...
Zanga-zangar ya biyu bayan kashe mutane 88 da ƴan bindiga suka yi a wasu kauyuka a karamar hukumar Danko-Wasagu a...
Ƴan Sanda a Jihar Kebbi sun tabbatar da mutuwar mutane 88 sakamakon harin yan bindiga a karamar hukumar mulki ta...
Hadin gwiwar Jami'an tsaron wanda ya hada da sojiji da yan sanda sun bude wa yan bindiga wuta, suka tarwasasu...
Matawalle yace jami'an tsaro su aiwatar da dokar da shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bayar cewar a harbe duk wanda...
Hukumomi a Kano sun tabbatar a yau Litinin za a yi Muƙabala da Malamin da ya ce ya auri Aljanna...
Shugaban matasa na Jam'iyyar APC a karamar ta Kazaure, Bilyaminu Lawan, yana daya daga cikin wadanda suka karbi masu zanga...
Kwamishinan yace rigima ce kawai ta cikin gida, kuma yan sanda sun shiga sun kawar da fitinar harma da kama...
Matawalle yayi kira ga marayun da suyi addu'a domin samun zaman lafiya a Jihar da kuma Najeriya.
Sabon uban kasar zaiyi fama da Matsalar tsaro da ya shafi rikicin manoma da makiyaya da yankin na Dansadau ke...
Wasu yan jam'iya da suka amfana sunyiwa sanatar addu'o'in samun nasara a rayuwa da fatan cewa Allah ya kaimu shekarar...