Kotu ta umarci Sadiya Haruna ta koma Islamiyya bayan yada hotun batsa a Facebook
Sannan ya ce a kullum za ta rinƙa zuwa Islamiyyar da rakiyar jami'in Hisbah domin tabbatar da cewa hukuncin yayi...
Sannan ya ce a kullum za ta rinƙa zuwa Islamiyyar da rakiyar jami'in Hisbah domin tabbatar da cewa hukuncin yayi...
Muna godiya ga Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Bello Mutawalle bisa ga jajircewar shi wurin sulhu da Yan bindiga
Hajiya Ummah daya daga cikin matar marigayi Danjani Hadejia ta rasu ne a asibitin Babban Birnin tarayya dake a Abuja.
Kakakin na Yan Sanda ya bayyana cewa matar ta bulbule kanta da man fetur daga bisani ta cinna wa kanta...
PREMIUM TIMES HAUSA ta gano cewa gadar mai shekaru sama da 40 ta samu matsala ne sakamakon ambaliya ruwa a...
Bayan haka, hukumar Hadejia-Jama're tana gina shengi mai nisan kilomita 3.8 a garin Auyo domin kare garin daga ambaliya
Saboda idan jiniya ne akeyi wa gwamna, mai laifi ma idan za'a kai shi gidan yari shima jiniya akeyi masa,...
PREMIUM TIMES HAUSA ta ruwaito yadda Ƴan bindiga suka sace ɗalibai da wasu malaman makarantan bayan artabu a ranar 17...
Tare da ban girma, Ina godiya ga Koguna akan wannan dama mai muhimmanci da ya bani, ina godiya ga duk...
Ya ce cikin mutanen 100 harda Mata masu jego da kuma Yara. Ya kuma ce dukkaninsu za'a duba lafiyarsu kafin...