Ambaliyar ruwa ya ruguza gadar Basirka da yayi sanadiyar mutuwar mutum 21 a Jigawa kwanakin baya
Mazauna yankin sunyi Allah wadai da irin aikin da akayiwa gadar a bara lokacin da ya karye. Titin mallakin Jihar...
Mazauna yankin sunyi Allah wadai da irin aikin da akayiwa gadar a bara lokacin da ya karye. Titin mallakin Jihar...
Muktar ya sami kuri'u 89, Muhammad Zakari, ya sami kuri'u 70, sai kuma Muhammad Gudaje ya samu kuri'u 26.
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa a ranar Alhamis ya kona giya da ta kwace a hannun wasu mutane a karamar...
Kabilu da dama a fadin Duniya suna daukar tofawa mutum yawu ko majina a matsayin cin zarafi; kaskantarwa ko kuma...
A Bauchi kuwa malamin ya ce Atiku na da ɗunbin magoya baya wanda hakan zai zamarwa Tinubu wani wani tarnaƙi...
Tsohon ministan Neja Delta a zamanin Mulkin Shugaba Goodluck Jonathan, Godwill Orubebe ya fice daga Jam'iyyar PDP.
Moeti ta ce rashin ware kudade, rashin isassun ma'aikata na daga cikin matsalolin dake hana samun jini a kasashen Afrika.
Sauran sun hada da Tanimu Ismail; Ajje Ruba; da kuma Abdulwahab kuliya.
Wasu da suka tattauna da wakilin mu a Kano gane da wannan kokari na sanata Barau, sun bayyana cewa suna...
Sai kuma Alhassan Doguwa da kuma kakakin majalisar dokokin jihar Kano Hamisu Ibrahim Chidari.