HARKALLAR NAIRA MILYAN 86: EFCC ta damke kwamishinan Ganduje
Idan ba a manta ta, a Kano an yi rudanin zargin kama Gwamna Abdullahi Ganduje ya na loda daurin damman...
Idan ba a manta ta, a Kano an yi rudanin zargin kama Gwamna Abdullahi Ganduje ya na loda daurin damman...
Ko kwanan nan dai an sake karbo dala milyan 308 daga cikin burbushin sauran canjin da suka rage ba a...
Ya ce masu wa’azi na musulunci da na kirista su tuna su ne bangon jingina kuma ginshikin gina al’umma tagari.
Babangida ya ce amma ba a bayar da kudaden, kuma an ki ci gaba da bayar da kudaden.
Shi ma Sanata Elisha Abbo daga Jihar Adamawa, da sauran wasu sanatocin suk sun bayyana irin ta su damuwar.
Sauran jihohin sun hada da Kogi, Kaduna da kuma Katsina.
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno, ya ce kafin a ga bayan Boko Haram sai an kara daukar akalla matasa...
Masu sharhi a soshiyal midiya dai sun ce Kyari ya tabka babban laifin cin amanar kasa. Domin shi na shugaban...
Lauyan ya ce fasfo din Dasuki ya wuce wa'adi da adadin shekarun da za a yi amfani da shi. Don...
Kungiyar Malaman Makaranta ta Kasa (NUT), ta tabbatar da cewa Boko Haram ta kashe mambobin ta har 547.