Za a yi tankade da rairaya a Shirin N-Power da Ciyarwar Dalibai
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Ranar Talata ne Majalisar Dattawa za ta yi zaman sauraren Kudirin Neman Kafa 'Yan Sandan Jihohi a kowace jiha.
Ba a yarda ko a lokacin bukin rufe gawa ko shagulgulan bukukuwan aure ko na murnar zagayowar shekara a ga...
Baya ga wannan, sanatocin sun ce su na tababa da kokwanton cewa yawancin 'yan Boko Haram din, ba ma 'yan...
Mataimakin Daraktan Yada Labarai na Runduna ta 23, Haruna Sani ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya...
An yanke mata hukuncin ne saboda Mai Shari’a ya ce ya same ta da lain kashe mijin ta Bilyaminu Halliru...
Da dama na ganin har yanzu akwai harkalla da cuwa-cuwa sosai a wasu bangarorin ayyuakan da gwamnati ke aikwatarwa.
Bankin Zenith ya bayyana cewa ya samu riba ta zunzurutun kudade har naira bilyan 208.8 a cikin 2019.
Hakan ta ce “an je kotu ana zargin ta da aikata abin da kwata-kwata ba ta ma san ya faru...
Wani matafiyi da ya ce sunan sa Modu, ya ce ya sha da kyar yayin da ya dirka daga cikin...