Gwamnatin Tarayya na farautar wadanda suka shirya fim kan ‘yan luwadi, madigo da ‘yan daudu – Hukumar Tace Fina-finai
"Saboda dokar Najeriya ta hana nuna wasu abubuwa a cikin finafinai." Inji Thomas.
"Saboda dokar Najeriya ta hana nuna wasu abubuwa a cikin finafinai." Inji Thomas.
Majalisa ta kuma gayyaci Shugaban Hukumar NNPC da Babban Jami'in Kula da Kudade na NNPC su bayyana a gaban kwamiti...
Shugaban Kasa ne ya nemi a rage cinkoson daurarru gudun kada Coronavirus ta fantsama a gidajen kurkuku ta yi mummunan...
Makonni kadan bayan yanke hukuncin, sai lauyan Okolie ya fara bibiyar SSS domin su biya naira milyan 10 din da...
Kafin Abdulrazaq ya rasu ya rike mukamin shugaban ma'aikatan fadar gwamnati daga ranar 7 ga watan Yuni 2019.
Danyen man Amurka mai suna WTI ya yi kasa daga dala 40.79 zuws dala 40 46.
Yohanna ta na da lambar soja N/18288F, kuma dan rukuni na 51 ne a jerin daliban NDA.
Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu ya kwana tsare a hannun jami'an tsaro masu binciken musamman.
Ya ce shi da wasu mutane ne wadanda bai ambaci sunayensu ba, suka yi magudin da ya kai Akeredolu gwamna...
Dakatattun shugabannin Hukumar NSITF, sun bayyana cewa tabbas an kashe naira bilyan 3.4 da ake ta sa-toka-sa-,katsi a kan su.