RASHIN TSARO: Ƴan bindiga sun nausa cikin daji da alƙalai biyu a Zamfara
Yayin da jami'in gwamnati ya tabbatar da sace alƙalan, amma kuma bai bayyana ko a daidai ina ce aka arce...
Yayin da jami'in gwamnati ya tabbatar da sace alƙalan, amma kuma bai bayyana ko a daidai ina ce aka arce...
Rahoton ya ce an fi samun asarar rakuya masu yawa a jihohin Kaduna, Katsina da Zamfara, a cikin watanni shida.
An gano sun dora kan su a kan mataki na albashi wanda ya zarce abin da ake biyan kowanen su...
An yanke wa su biyun hukunci ne a bisa Sashe na 382 na Dokar 'Penal Code' ta Jihar Kano ta...
An kama mutumin a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da ke Lagos, a lokacin da ya ke kokarin hawa...
Ya ce idan aka bari aka ci gaba da shigo da abinci da takin zamani daga waje, to hakan zai...
CBN ya ce akwai Shirin Bashin Naira Tiriliyan 1 domin bunkasa masana'antun cikin gida.
Shi ma Kakakin Yada Labarai na Rundunar Sojojin Najeriya baki daya, Sagir Musa, ya ki ya yi magana a kan...
DMO ya ce tulin bashin ya kara hawa sama ne daga naira tiriliyan 28.628 zuwa naira tiriliyan 31.009 a watan...
Bayan da suka ci karfin 'yan bijilante da ke garin ne suka sace mutum 20 suka arce da su.