ZABEN EDO: Yadda masu zabe suka karairaya dokokin Korona a a rumfunan Zabe
Masu kada kuri'a a jihar Edo su karairaya dokokin Korona a runfunar zaben da ake gudanarwa a jihar ranar Asabar.
Masu kada kuri'a a jihar Edo su karairaya dokokin Korona a runfunar zaben da ake gudanarwa a jihar ranar Asabar.
An raba mutum uku a kowace Karamar Hukuma, daga cikin Kananan Hukumomi 18 na Jihar Edo.
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) za ta gudanar da zaben a Kananan Hukumomi 18, Mazabu 192 da Rumfunan Zabe 2,672.
Shugaban ya yi kira ga dukkan jam'iyyun siyasa da 'yan takarar su da su bi doka da oda.
Denis shi ne Firimiyan Midwest na farko kuma daga shi ba a sake yin wani ba. Dan asalin garin asaba...
Mu na aiki tukuru don tabbatar da cewa ba mu da irin wannan matsalar wajen raba kayan aiki a ranar...
Ya ce irin wannan misalin ya faru a lokacin da ya ke Ministan Harkokin Waje.
Duk da fim din bai fito ba, amma dai wani tsakuren minti 12 da aka watsa ya haifar da tashin...
Ma'auratan dai sun kulla aure cikin 2014, kuma su na da 'ya'ya hudu, na farko da kuma 'yan-uku.
Kungiyar na maida wannan martani ne bayan an ruwaito Laftanar Janar Buratai na barazanar kakaba dokar-ta-baci a yankin Kudu maso...