Abin da ya sa Buhari bai ambaci harbe-harben Lekki a jawabin sa ba -Femi Adesina
Adesina ya ce duk abin da ake so Buhari ya yi magana, duk ya yi.
Adesina ya ce duk abin da ake so Buhari ya yi magana, duk ya yi.
Minista Sadiya Umar Farouq ce ta bayyana haka a cikin wata sanarwa da ta bayar a ranar Alhamis.
Odinkalu, wanda fitaccen lauya ne, an bayyana a shafin Twitter na Ballason Gloria Mabeiam cewa hakan zai biya.
Ya ce su ma sauran hukumomin tsaron kasar nan, ana kan duba karin wasu alawus-alawus na su.
A da an shirya yin zabubbuuka shida na sanatoci da kuma tara na majalisun jihohi a ranar 31 ga Oktoba.
Wannan zargi ya fito a cikin wani jawabin da kungiyar ta yi wa manema labarai a Abuja.
Duk da hotuna da bidiyon abin da ya faru, hukumar sojojin Najeriya ta ce babu wani sojan ta da ya...
Kayayyakin sun hada da shinkafa, macaroni, taliya, gishir, garri, sukari da kuma katan-katan na indomi.
Da ya ke yi wa 'yan jarida jawabi a gidan sa da ke Minna, babban birnin jihar Neja, ya ce...
Wakilin mu ya gano cewa masu zanga-zangar sun danna cikin ofishin ƴan sanda, su ka kwashe kayayyakin da ke ciki.