SAYEN MOTAR SATA: An yanke wa mataimakin kwamishinan dan sanda daurin rai-da-rai
A lokacin masu garkuwa da mutane sun je dauke da bindigogi su ka tafi da wani mai suna Moses Ajogri,...
A lokacin masu garkuwa da mutane sun je dauke da bindigogi su ka tafi da wani mai suna Moses Ajogri,...
Sun tafi da shi, bayan sun ritsa shi a gida, wajen karfe 12 na tsakar dare, Mayo-Farang, cikin Karamar Hukumar...
An nuno Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi a cikin wani bidiyo ya na ingiza mutane kada su sake su...
Masana dabarun kula da lafiyar jiki sun bayyana cewa ruwan zuma ya na da amfani matuka, shi ya sa jama’a...
An haramta kiwo cikin dare, saboda yawancin gonakin da makiyaya ke cinye wa amfanin gona, duk da dare ake yin...
Kabilar Ijaw sun rika yin zanga-zanga, bayan cire dukkan shugabannin hukumar da Shugaba Buhari ya yi, aka bar Akwa shi...
Mba ya ce 'yan sanda 16 ne aka yi wa kwanton bauna, amma hudu aka kashe, daya kuma har yanzu...
Cikin sanarwar da ya fitar ranar Lahadi, Enenche ya ce an ragargaza motocin ISWAP din har mota bakwai bayan da...
Daga nan ya jinjina wa Shugaba Muhammadu Buhari a kan kokarin sa na gyaran gidajen kurkuku da kuma kokarin inganta...
Ni da ke da babban gona, sai ga ni na yi gudun hijira zuwa cikin Lafiya. A cikin 2015 Mai...