Yadda Jami’an Kwastan suka kashe mutum biyar saboda buhun shinkafa a Katsina
Wata majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa motar jami'an kwastan ta ƙwace, inda ya afka cikin mutane ta banke...
Wata majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa motar jami'an kwastan ta ƙwace, inda ya afka cikin mutane ta banke...
Sakataren Gwamnantin Jihar Neja, Ahmed Matane ya shaida haka a wata wayar da ya yi da NAN a ranar Litinin...
Ƙananan Hukumomi sun san manoma na asali, kuma su na da rekod ɗin su. Amma duk inda ka ji ƙungiyar...
Yakubu ya ce ƙudirorin ba wai kurum don su magance matsalolin da aka fuskanta a lokacin manyan zaɓuɓɓukan shekarun 2011 da...
Likitocin nan fa sun raina Najeriya. Na kuma bada umarnin idan su ka ƙara kwana bakwai ba su koma ba,...
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa cutar kwalara ta kashe mutum 60 tare da kwantar da waɗansu mutum 1400...
Blessing wadda ta yi digiri a kan Ilmin Tattalin Arziki, da farko dai sai ta nemi aron gona a jihar...
Musa ya bayyana ci gaba da rajistar da ake yi na mambobin APC a Jihar Zamfara a yanzu, karyawa ce...
Shugaban AYCF Yerima Shettima ya bayyana shirin da cewa 'bala'i ne a cikin al'umma', kamar yadda Daily Trust ta yi...
Waɗanda su ka mutu a hatsarin sun haɗa da: A'isha Umar, A'isha Mamadu, Suleiman Abubakar da Jummai Abubakar