Gidauniyar Tony Elumelu ta raba dala $5,000 ga kowane mai ƙaramar sana’a ga mutum sama da 4,900 a Afrika
An tsamo masu ƙananan sana'o'in su fiye da 4,900, daga cikin waɗanda suka cika fam ɗin neman tallafin su fiye...
An tsamo masu ƙananan sana'o'in su fiye da 4,900, daga cikin waɗanda suka cika fam ɗin neman tallafin su fiye...
Mayaƙan Boko Haram ɓangaren 'yan ISWAP sun kashe Burgediya Janar Dzarma Zirkusu a yankin Ƙaramar Hukumar Askira Uba, cikin Jihar...
Monguno ya ce fashin da ake yi a cikin ruwa ya zama abin damuwa sosai a yankin Afrika ta Yamma...
An yi wa waɗanda aka yi wa ritayar faretin bankwana a Cibiyar Horas da Zaratan Sojoji ta Jaji, ranar Juma'a,...
A takardar an rubuta "Joint Panel Recovery". Kuma babu wani kwamiti mai wannan sunan a Ma'aikatar Shari'a.
Kakakin Tawagar Kamfen ɗin Andy Uba mai suna Jerry Ugokwe ne ys bayyana haka a cikin wata sanarwar da ya...
Ta ce, “Wajen magance ambaliyar ruwa, yanzu mu na amfani da wani tsarin kula da ambaliya na bai-ɗaya
Wani ɗan uwan dagacin da mai suna nura, ya tabbatar da kuɓutar basaraken, bayan ya ji ta bakin makusantan Bishir...
Wannan roƙo na cikin bayanin da Babban Kwamandan NDA Ibrahim Yusuf ya karanta s gaban Kwamitin Majalisa Tarayya Kan Tsaro
Malami ya ce saboda haka gwamnatin tarayya ba za ta fasa fara cire dala miliyan 418 a hankali ba ta...