BADAMBADAMAR KWANGILA: Yadda Buhari ya goyi bayan Minista Ameachi a rigimar sa da Gambari kan wata babbar kwangila
Binciken dai ya nuna Buhari da Amaechi sun karya doka, ƙa'ida da cancantar bayar da kwangilar ga kamfanonin da ba...
Binciken dai ya nuna Buhari da Amaechi sun karya doka, ƙa'ida da cancantar bayar da kwangilar ga kamfanonin da ba...
Gwamnatin Buhari za ta tsula farashin litar fetur, amma za a rika bai wa talakawa naira 5000 su rage raɗadin...
Matane ya ce kuma su kan ce, "Gwamnati ta sani mu ba masu garkuwa da mutane ba ne. Allah ne...
Gwamnati ta ce dalili shi ne gas ɗin girke-girke ba ya cikin man da gwamnatin tarayya ke biya wa kuɗaɗen...
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ce ta bayyana haka, a lokacin ƙaddamar da wani shiri na Bankin Duniya a Najeriya.
An naɗa Buni shugabancin kwamitin tafiyar da APC na mutum 13, a cikin watan Yuni, 2020, bayan an wancakalar da...
An dai aika wa Buhari wannan ƙudiri a ranar Juma'a, kwana ɗaya bayan Gbajabiamila ya kai masa irin ziyarar da...
Marubucin 'The Sokoto Caliphate' wanda PREMIUM TIMES ta ƙaddamar s ranar Talata, ya nuna takaicin halartar taron daga Amurka.
Lokacin da sojoji su ka shiga Dajin Sambisa, sun ƙudunduno littafin Sahih Buhari su ka kai wa Shugaba Muhammadu Buhari
Bankin Bunƙasa Afrika (AfDB) zai kashe dala miliyan 563 wajen bunƙasa noma da farfaɗo da yankunan karkara a faɗin ƙasar...