Wani limami yayi wa matar sa karya wai wahayi aka yi masa dole su yi aure
Ta roki kotu da ta raba auran su a bisa wadannan dalilai.
Ta roki kotu da ta raba auran su a bisa wadannan dalilai.
" Omisore ya siya fom sannan ya ci zabe a lokacin da yake zaman sa a kurkuku a shekaran 2003.
Ya ce binciken ya kara nuna cewa mutane 113 daga jihohi 16 sun rasu a dalilin kamuwa da cutar.
Hukumar ta ce bayan an kammala jigillar Alhazan ne za a fara jigillar ma'aikata daga ranar 18 ga watan Satumba.
Gwamnati dai har yanzu bata ce komai ba game da wannan batu.
Za a horas da sabbin sojoji a dajin Falgore
A yanzu haka adadin yawan yaran da basu da takardun haihuwa sun kai kashi 70 bisa 100.
Kungiyar likitoci ta ba gwamnati wa'adin 30 ga watan Satumba ta kafa hukumar MDCN
Ajay Gupta ya bayyana haka a taron masana kimiyya da ya wakana a garin Munich dake kasar Jamus.
WHO ta ce an sami wannan sakamakon duk da yawan asibitoci da yiwa yara allurar rigakafi da ake yi a...