Najeriya ta tsundima cikin ƙungurmin duhu yayin da babbar tashar samar da wutar lantarki ta daina aiki
Tasha daya ce ke da wuta har megawatt 54 kacal a faɗin kasar nan.
Tasha daya ce ke da wuta har megawatt 54 kacal a faɗin kasar nan.
Adesina ya yi kira ga mutane da su ci gaba da ba jami’an tsaro baya domin samun nasara a yankin...
Gwamna Hyacinth Alia na Benuwai ya musanta kiran zargin da ake yi wai ya yi kira ga shugaban jam'iyyar APC...
Madaka ya ce zuwa yanzu sun yi jana’izan mutum sama da 30 da maharan suka kashe sannan har yanzu ba...
Hassan ya ce mutanen sun yi bayanin cewa sukan kama yara kanana dake gararamba a titi da wadanda aka aike...
An dai nuno gwamnan ya na ƙorafi tare da faɗa, yayin da wasu yara ke nuna masa irin abincin da...
Zuwa yanzu Najeriya ita ce kasa ta shida a jerin kasashe 30 da suka fi fama da yaduwar cutar a...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Mansir Hassan, ya bayyana hakan a wata sanarwa
Ajah ya ce ya ga yadda dalibai ke jidan buhunan shinkafa suna rugawa da shi dakunan su na zama a...
Alamun kamuwa da cutar sun hada da zazzabi, mura, ciwon makogwaro, idanun za su yi jajawur, tari da Kumburin wuya.