KIWON LAFIYA: Ilimantarwa da ba mata tallafi ne mafita- Minista Isaac
Adewole yace za a kuma horas da su sana’o’in hannu da samar musu jarin fara sana’a.
Adewole yace za a kuma horas da su sana’o’in hannu da samar musu jarin fara sana’a.
Yamu ya ce sun gana da shugaban karamar hukumar Makudi Akange Audu inda ta tabbatar musu da hakan.
Zuwa yanzu an gurfanar da wadanda aka kama a wannan hargitsi.
Mutane da dama sukan ce hakan na da nasaba ne da tsufa.
Cutar ‘Apollo’ ciwon ido ne dake kama mutum sannan yana da saurin yaduwa
Tuni dai har an yi jana'izan marigayin.
A karshe Dickson yace haka za a ci gaba da yi har sai mace ta haihu.
Ma’aikatan sun bayyana haka ne a taron ranar wanke hannu na shekara-shekara da aka yi a Abuja.
Hadiza ta yi aiki a jami'ar Ahmadu Bello da kuma fannin kiwon lafiya a Babban Birnin Tarayya.
Za a dawo da shirin kula da masu dauke da cutar Kanjamau na musamman a Najeriya