Yadda dan sanda ya rika danne wata ‘ya shekara tara son ran sa a dakin sa
Alkalin kotun Sybil Nwaka ya dage shari’ar zuwa ranar 30 ga watan Oktoba.
Alkalin kotun Sybil Nwaka ya dage shari’ar zuwa ranar 30 ga watan Oktoba.
Cibiyar kula da mata da yaran da aka ci wa zarafi ya saurari kararraki 662 a jihar Kaduna
Wannan canji yanayin ya afka wa kogin Matan fada da a yanzu haka kogin na ta kafewa.
Manoman sun roki gwamnati da ta gaggauta taimaka musu domin su samu su iya warwarewa daga matsatsin da suka fada...
RIFAN za ta maka manoman shinkafa 'yan jihar Katsina 113 a kotu
Kotu ta bada belin malamin da dalibai suka biya don cin jarabawa a kwalejin kimiya
An yi garkuwa da mutane Tara a babban birnin tarayyan Najeriya
Alkalin kotun Muhammad Idris ya yanke hukuncin a ci gaba da tsare Shehu a kurkuku sannan ya dage shari’ar zuwa...
Kungiyar likitoci na (NCS) ta koka kan yadda cutar hawan jini ke kama mutane a kasar nan.
Yin allurar rigakafin cutar ne hanyar samun kariya daga kamuwa da cutar.