‘Yan sanda sun cafke Solomon dake da gidan marayu na boge a Jihar Kano
Binciken ‘yan sanda ya nuna cewa an sato wadannan yara ne daga yankunan daban daban na jihar domin siyar da...
Binciken ‘yan sanda ya nuna cewa an sato wadannan yara ne daga yankunan daban daban na jihar domin siyar da...
Gwamnatin Najeriya ta horas da manoma mata dabarun tattalin kudi
Wannan ficewa da suka yi koma baya ne matuka ga jam'iyyar PDP a jihar Zamfara da PDP ke mulki.
Hukumar kashe gobar ta jihar Yobe ta bayyana cewa gobara ta wasu mutane hudu a jihar.
Akpu yace PEPFAR za ta hada hannu da hukumar hana yaduwar cutar Kanjamau ta kasa (NACA) domin ganin hakan ya...
Gwamnan ya kuma umurci gidajen jaridun dake jihar da su wayar da kan mutane kan hanyoyin guje wa kamuwa da...
Ya ce kungiyar zata yi haka ne domin samar wa mata kariya daga kamuwa daga cutar.
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana cewa yaduwar cutar kwalara ko kuma amai da zawo ya ragu zuwa...
Hukumar ta kuma sassanta rigingimu har guda 210 musamman a tsakanin ma’aurata, abokai, iyaye da 'ya'ayn su a jihar.
UNICEF ta ce za a raba wadannan magungunan ne a duka cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko 323 dake jihar.