INGANTA AYYUKAN NOMA: Gwamnati za ta kashe Naira biliyan 46.83 a yankin Neja-Delta
A karshe Nunieh ya kara da cewa NDDC za ta bada gudunmuwar Naira biliyan 10.89 dimin nasarar shirin.
A karshe Nunieh ya kara da cewa NDDC za ta bada gudunmuwar Naira biliyan 10.89 dimin nasarar shirin.
Za a samu karin yawan mutane da za su rika yin gwajin kamuwa da 'ciwon sanyi' a duniya
Alamun cutar sun hada da zazzabi, fesowar kurarraji,amai,ciwon kili da sauran su.
Binciken ya kuma nuna cewa a duk shekara mutane 407,000 na kamuwa da wannan cuta a Najeriya.
Kotu ta daure wani shirgegen baragurbin likita na tsawon shekaru 54 a kurkuku
A bisa wadannan dalilai yasa dole mu nemo hakkunan mu daga gwamnati ta hanyar yin irin wannan yajin aiki domin...
‘Yan sanda sun cafke barayi, mashaya, dilolin muggan kwayoyi a jihar Barno
Gwamnati ta yi haka ne domin ganin ta hana yin bahaya a waje a jihar.
Ya ce gwamnati a shirye take domin hada hannu da masu ruwa da tsaki a fannin kiwon lafiyar kasan domin...
Gwamnan ya bayyana haka ne a ziyarar aiki da ya kai karamar hukumar Konduga a cikin wannan mako.