CORONAVIRUS: Kogi ta umurci kashi 70 bisa 100 na ma’aikatan jihar su zauna a gida
Fanwo yace wadannan rukunin ma’aikata da za su zauna a gida sun kai kashi 70 bisa 100 na ma’aikatan jihar.
Fanwo yace wadannan rukunin ma’aikata da za su zauna a gida sun kai kashi 70 bisa 100 na ma’aikatan jihar.
Ina rokon a wannan mawuyacin halin da ake ciki, za ku sa dan nawa a cikin addu’a. Tare da kara...
A kula da yara sannan a rika tsaftace muhalli.
Babban limamin cocin RCCG na kasa fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah yayi masa wahayi game da cutar coronavirus.
Yanzu an samu karin yawan wadanda suka kamu a Najeriya zuwa mutane 22 kenan.
Hakan ya biyo bayan sanar da bayyanan cutar coronavirus a Abuja da gwamnati ta yi ranar Asabar.
Kiristoci su dakatar da tarukka ibada a Coci-coci daga yanzu. Idan ya kama, kada a wuce mutane 10 a lokaci...
Trump ya ce hukumar Kula da Ingancin magunguna da Abinci ta kasar Amurka FDA ta tabbatar da ingancin abincin.
Duk da cewa cutar ya na raguwa a kasar Chana, Kasashen Turai yanzu sun zarce Chana.
Jihar Legas da wasu Jihohin Kasar nan duk sun bi sawu suma.