Ina kan gaba wajen yaki da matsalolin da muke fama da su a Bauchi a inda nake a Killace – Bala
Gwamna Bala ya kara da cewa ko a inda yake yana kan gaba wajen yakan matsalolin da jihar ke fama...
Gwamna Bala ya kara da cewa ko a inda yake yana kan gaba wajen yakan matsalolin da jihar ke fama...
A daina taba idanuwa da hannaye ko kuma hanci da baki. Ka du rika yawan shafa fuskokinku da hannaye. Idana...
Sakamakon ya nuna cewa duk da haka wadannan kasashe sun dauki tsauraran matakai domin hana cutar shigowa kasashen su.
Ministan kiwon lafiya Osagie Ehanire ya bayyana cewa akwai yiwuwar za a iya kamuwa da cutar coronavirus ta hanyar jima’i.
Gwamnati ta yi haka ne domin hana yaduwar cutar musamman yadda cutar ta bayyana a jihar Bauchi.
Idan ba a manta ba a ranar Laraba ne NCDC ta sanar cewa an samu karin mutane biyar da suka...
NCDC ta ce biyu na jihar Legas, daya jihar Ribas, biyu a Abuja.
Hakan ko ya biyo bayan, halartarbukin karrama jarumar fina-finai da aka yi ne a jihar Legas ranar 14 ga watan...
Isamotu ta fadi da haka ne ranar Laraba a wani takarda da aka raba wa manema labarai.
Tilde ya fadi haka ne ranar Laraba saboda ya kasa samun yin gwajin cutar a asibiti domin rashin isassun kayan...